Labaran Kannywood
Nasha wankewa jaruman Kannywood mata bireziya da dan pant kafin a sakani a fim cewar Nabraska

Fitaccen jarumi kuma jigo a cikin masana’antar Kannywood Mustapha Nabraska ya fasa wani kwai mai mugun wari,a inda Jarumin ya bayyana wani sirri da bai taba bayyanawa duniya ba.
Jarumin a cikin wata gajeriyar hira daya gudanar,ya Bayyana yadda ya dinga bautawa yan fim da mashiryan shi kafin Allah yasaka ya fara bayyana a cikin shirye shieyen daya fito.
Domin jin cikakken abunda Jarumin ya fada da kuma sauran bayanan ku danna hoton bidiyon dake kasa ๐๐๐๐๐๐