Labaran Kannywood

Na Tsani Mutuwa A Rayuwata Cewar Jaruma Maryam Yahaya

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood Maryam Yahaya ta amsa wasu tambayoyi masu rikitarwa a haduwar ta da “Yan jaridar BBC Hausa domin kuwa sunyi mata wasu tambayoyi da ba kowanne jarumi ko Jaruma aka taba yiwa irin su ba.

  • Acikin tambayoyi sun hada da:
  • Mai jarumar tafi tsana a Rayuwar ta
  • Wace ce babbar kawarta a Kannywood
  • Me yasaka aka ji ta shiru lokacin datayi fama da rashin lafiya
  • Wana fim ta fara fitowa
  • Wata iriyar wahala tasha lokacin fim datafi bata wahala

Dukan wadannan tambayoyin zaku iya kallon cikakkiyar amsar data basu a bidiyon da zamu saka muku anan kasa 👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://youtu.be/riYWisUw1Fs

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!