Labarai

Na Rantse Da Allah Ko Agaban Allah saina bada Shaidar cewa Abduljabbar Bai zagi Ma,aiki ba Kuma Wallahi duk ya fisu Son Annabi SAW inji Wani Matashi.

Na Rantse Da Allah Ko Agaban Allah saina bada Shaidar cewa Abduljabbar Bai zagi Ma,aiki ba Kuma Wallahi duk ya fisu Son Annabi SAW inji Wani Matashi.

Kamar dai yadda aka sani a shekaran jiya alhamis ne aka yankewa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara Hukuncin Kisa ta Hanyar rataya a wata kotun Musulunci a Jahar Kano.

Mutane da dama sun bayyana ra’ayoyi daban daban akan Hukuncin da aka yankewa Sheikh Abduljabbar wanda da dama suna ganin bai masu dadi.

Hakan yasa Mabiyansa sukace zasu daukaka kara kasancewar Hukuncin da aka yankema Shugaban su baiyi masu dadi ba. A karshe dai matashin ya bayyana cewa duk wanda ya isa shima yayi Rantsuwa kamar yadda yayi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!