Labarin Mutuwa
Mutuwar Sheikh Mas’ud Hotoro Ta Girgiza Duniya Baki Daya
Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un!
Allah Yayiwa wannan sanannen Malamin Addinin Musulunci Sheikh Mas’ud Hotoro rasuwa a jiya da daddare sakamakon hatsarin mota daga Kaduna izuwa garin Zaria.
Malamin yayi shura ne a lokacin da akayiwa wannan Malamin Addinin Sheikh Abduljabbar Kabara titsiye a gaban kotu wanda shine ya wakilci bangaren Kadiriyya a lokacin.
Allah yajikansa yasa ya huta.
Tura izuwa abokai.
Www.labarai.com.ng