Labarin Mutuwa
Mutuwar Sheikh Dr Ahmed Bamba (BUK) ta gigita al’ummar Musulmi.

A yau ne Allah yayiwa shahararren Malamin Addini mai suna Sheikh Dr Ahmed Bamba rasuwa.
Ya rasu ne da safiyar yau Juma’a bayan gajeriyar jinya. Muna addu’ar Allah Ya jiƙansa da gafara. Ya kuma baiwa ƴaƴa da ƴan uwa jure haƙurin rashi. Amin؛