Labarin Mutuwa
Mutuwar Sani SK ta girgiza al’ummar da sauran masu kallon wasan fina-finan Hausa.
A jiya ne Allah yayi ma fitaccen Jarumin wasan Hausa wato Sani SK rasuwa.
Ya rasu da yammacin yau Laraba, bayan doguwar jinya da yayi fama da ita.
A baya ansha yada raɗe-raɗin mutuwarsa lamarin da Sani SK ya ƙaryata, Amma a wannon karon Allah ya ɗauki ransa. Allah Ya jiƙansa da gafara
Www.labarai.com.ng