Sani Garba SK
Mutuwar Sani Garba SK Ta Girgiza Kannywood Da Duniya Baki Daya
Mutuwar fitaccen jarumin finafinan Hausa na Kannywood Sani Garba SK ta kada jaruman dake cikin masana’antar Kannywood harma da masoyan jaruman da jama’an gari baki daya.
Idan baku manta ba Jarumin yana fitowa ne a cikin finafinan Hausa musamman wanda suka hada da barkwanci harma dana sauran al’amuran yau da kullum.
Mutuwar jarumin ta yadu ko ina musamman ma a wajen abokan sana’ar mamacin domin kuwa kusan dukkanin manya da kanana dake cikin masana’antar sai da suka fidda sanarwar mutuwar Sani di.
Muna rokon Allah yajikansa yasa ya huta Amin.
Www.labarai.com.ng