Uncategorized

Mutuwar Kanin Dangote Ta Tada Hankula Sosai – Labarai.com.ng

 Duniya ba tabbas,Allah yayiwa kanin Shugaban Kamfanin Dangote Rasuwa.

Kafin mutuwarshi ya kasance shine matemakin Dangote a wajen gudanar da kasuwancin su,haka zalika shine shugaban kamfanin Dansa Nigeria Limited.

Mutane da dama sunji mutuwar dan kasuwar ganin yadda wasu suke bayyana alkairan mamacin.

Allah yajikansa yasa ya huta Amin.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!