Labarin Mutuwa
Mutuwar Bashir Tofa Ta Girgiza Duniya – Labarai.com.ng

Daga Allah muke kuma gare shi zamu koma! Allah yayiwa fitaccen Dattijon arzikin nan rasuwa kuma tsohon Dan Takarar Shugaban Najeriya Alhaji Bashir Usman Tofa rasuwa a yau Litinin da misalin karfe Shida na safe.
![]()
![]()
Mun sami labarin rasuwar tashi ne daga wajen jinin shi Aisha Usman Tofa kamar yadda zaku gani a hoton dake kasa
Allah yajikansa yasa ya huta.