Uncategorized

Mutuwar Aisha Tsamiya,Duniya Ba Tabbas

 A yanzu ne mutune suke yada rade radin mutuwar fitacciyar “Yar wasan Hausar nan Aisha Aliyu Tsamiya,jarumar ta fito ta bayyanawa duniya cewa anyi disabling din account dinta na Instagram ne shine Dalilin rashin ganinta da akeyi harma wasu ke fadin cewa Aure tayi.

Kada dai mu cikaku da surutu ga Abun da jarumar ta fada da bakinta,zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

Ga wasu daga cikin hotunan Jarumar Aisha Tsamiya.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!