Labarai

Musulunci Bai Haramtawa Pantami Auren Hadiza Gabon Ba

Tun a kwanakin bayane aketa rade radin cewa fitacciyar jarumar Kannywood dinnan mai suna Hadiza Gabon tana Soyayya da fitaccen Malamin Addinin nan Sheikh Dr Isah Ali Ibrahim Pantami.
Maganar an kai mari an kai gauro akan nanata ta da aka dinga yi a shafukan sada zumunta.
Sai dai ba’a jima ba sati uku da suka gabata an gano jarumar ta sanya karatun malamin a shafinta na Instagram wanda hakan ya kara karawa Maganar karfi.
Sai dai har yanzu ba’aji ta bakin malamin ba.
Shin kuna ganin Malam zai iya aurar jarumar
Muna dakon ra’ayoyin ku….

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!