Tsofaffin Wakoki
Music: Altine Jibo – Mama na Mp3 Download

Wata Tsohuwar wakar Altine jibo kenan wacce akayi ta a shekarun 90s, Waka ce wacce tayi akan Mahaifiya da irin Kaunar da take nunawa Mahaifiyar ta.
Domin Sauraron Cikakkiyar Wannan Waka danna akan Faifan bidiyon dake kasa 👇