Labaran Kannywood

Murja Tayi Martani Me Zafi ga Masu Murnar Kama Mr442, Kuma Tayi Shiri Harda Guzirin Kaza Zata Kai Masu Domin Duba Halin da Suke Ciki 

Tindai Lokacin da labarin kama mawaki mr442 da abokinsa ola of kano ya bazu a Shafukan Sada Zumunta Wanda Murja Ibrahim itace wacce ta fara bayyana rahoton a Faifan Vedion data wallafa a shafinta na Tiktok.

An bayyana cewa an kama sune da laifin yin takardun shaidar zama dan kasa na Kasar ta Niger ta gurbatacciyar hanya wanda sunso suyi amfani da hakan domin Zuwa kasar turai, amma hakarsu bata cimma ruwa ba.

Tunda labarin kamasu ya bazu a gari wasu suketa murna tare da nuna farin cikinsu a shafukan su na sada zumunta, Da yawa sun bayyana cewa kama su mr442 da akayi kamar jihadine wa alumma, domin babu abinda sukeyi inba lalata Tarbiyyar mutane ba.

Kalli Cikakken vedion anan

https://youtu.be/oo9tezqRL08

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!