Uncategorized

MTN: Mun Kusa Shawo Kan Matsalar – Labarai.com.ng

 Kamfanin MTN ya sami tsaiko kamar yadda kowa ya fuskanta a wannan rana,Kuma yanzu haka Babu Wanda zai iya Dakar kirji yace nan da anjima ko kuma gobe network din zai dawo dai-dai.


Kamfanin tuni dai basu tsaya wasa ba suka fitar da wata sanarwa cewa:


“Muna masu Baku hakuri absa wannan tsaiko da aka samu,Amma yanzu haka kada ku damu  munayin iya kokarin mu domin ganin komai ya dawo yadda yake koma yafi yadda yake a baya.


Sai dai mutane sunyi korafi kafin kamfanin su fitar da sanarwar.


Wata majiya Kuma ta bayyana mana cewa ana kan gyaran 4G ne izuwa 5G wato Upgrading daga 4G izuwa 5G.


Daure ku tura izuwa abokanan ku ta nan.


Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!