Uncategorized

Momme Gombe Ce Zata Gaji Rahama Sadau Wajen Iya Daukar Wanka

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood Maimuna Muhd wadda wasu sukafi sani da suna Momme Gombe ta fitar da wasu hotunan ta wanda hakan ya jawo mata cece kuce a shafukan sada zumunta,hakanne ma wasu suke ganin ita ce zata maye gurbin Rahama Sadau wajen iya daukar wanka mai jan hankula da kuma magana.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇 👇

https://youtu.be/0Bu5pDeIIwA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!