Labaran Kannywood
Meya faru da Nafisa Abdullahi bayan barinta daga LABARINA,Ashe Hamisu Breaker ne silar

Abunda ya faru da fitacciyar jarumar Kannywood Nafisa Abudullahi wadda bata jima da barin shirin nan mai dogon zango na LABARINA SERIES ba, jarumar tayi wani abun bajinta wanda idan baku manta ba a shekarar da mukayi bankwana da ita ta 2021 BBC Hausa sun gudanar da wani bincike wanda ya nuna cewa jarumar ce tafi Kowacce Jaruma suna da kuma Shahara a shekarar domin kuwa itace mace yar fim din Hausa ta Kannywood da akafi lalube (searching) a manhajar Google.
Sai yanzu kuma kwatsam wani labari ya fito bayan fitar jarumar daga cikin shirin mai dogon zango,ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken abunda ya faru da Jarumar da kuma Hamisu Breaker anan kasa ๐๐๐๐