Uncategorized

Mene Zai Faru Idan Namiji Yashafa Tafarnuwa A Gaban Shi Kullum Da Daddare Idan Zai Kwanta

Wata fitacciyar matashiya a shafukan sada zumunta mai suna Dr Na’ima wadda ko a kwanakin baya sai da gidan jaridar BBC Hausa sukayi hira da ita, matashiyar tayi fice ne a fannin ganar da mata illar saka abubuwa a gaban su domin karin Ni’ima,to a wannan karon ma ta fado kan Maza domin kuwa tayi musu tatas.

Ta bayyana wani sirri akan illar shan maganin karfin mazakuta da maza sukeyi lokacin da suke so su kusanci iyalin su.

TA fadi illolin hakan da kuma dabarun da mutum zaibi ba tare daya illatar da mazakutar tashi ba.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇

https://youtu.be/ZkKZPUbbKrc

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!