
Fitaccen jarumi kuma mawaki a cikin masana’antar Kannywood Naziru M Ahmad wanda wasu sukafi sani da suna Naziru Sarkin Waka ya bayyana takaicin shi na fara fitowa a cikin finafinan Hausa duk da cewa dai ya fito ne lokaci guda a cikin shahararren shirin da babu irinshi a yanzu a masana’antar Kannywood.
Sai dai daga jin hakan mutane da dama suke ta bayyana ra’ayoyin su akan hakan,shin mene ra’ayin ku game da Wannan labarin?
Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇