Uncategorized

Matasa na cigaba da gudanar da zanga-zanga saboda rashin tsaro a Arewa.

 Dandazon matasa a Jihohin Kano, Kaduna da babban birnin tarayya Abuja suna cigaba da gudanarda zanga-zanga bisa ga taɓarɓarewar tsaro a Arewacin Nigeria.

Yayin da ake tsaka da gudanar da zanga-zangar ne kuma, aka ji hukumar kare haƙƙin ɗan Adam ta Amnesty a Nigeria tana gargaɗin Gwamnati bisa yunƙurin cin zarafin matasa masu zanga-zanga a Jihohi daban-daban.

Tare da cewa yan kasa suna da damar fitowa domin neman yancinsu.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!