Aure

Masoyi Yana Da Rana: Zasu Angwance Bayan Yin Soyayya Ta Tsawon Shekaru Goma – Labarai.com.ng

Labarin wasu matasa guda biyu da sukayi soyayya har ta tsawon shekaru goma ya dauki hankali,masoyan guda biyu sun fara bawa furen nasu ruwa ne a tun lokacin suna Makaranta kamar yadda hoton su ya bayyana.

Masoyan da sukayi aure bayan shekaru goma suna Soyayya 

Sai kwatsam bayan kwashe shekarun Allah ya bawa saurayin damar yin Wuf da sahibar tashi.

 

 

Labarin ya dauki hankulan masoyan duniya matuka da gaske,domin kuwa mutane da dama hakan yanzu sun fara kafa hujja dashi na fadin cewa shi aure kawai lokaci ne kuma kowa da nasa Kaddarar.

Ga dai hotunan Amarya da Angon.

Wana fata zakuyi musu?

Allah ya basu zaman lafiya Amin.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!