Labaran Kannywood
Masoya Sun Bawa Nuhu Abdullahi Mamaki – Labarai.com.ng
Kamar yadda jarumin ya fada a baya,ya bayyana cewa bai taba zaton zai kai Matsayin da Allah ya sakashi a ciki yanzu haka ba,masoyanshi tuni dai Sukayi bari da labaran bogin da ake ta yadawa akan jarumin bayan ya wallafa hotunan shi.
Yanzu haka Nuhu Abdullahi ya cika mabiya miliyan daya a shafinsa dake Instagram.
Ga yadda jarumin ya bayyana a shafin nasa:
1 million followers on Instagram! thanks to everyone who follows, am grateful for all your support.
Www.labarai.com.ng
Fatan alkhaeri a gare ku.