Labaran Kannywood
Masha’Allah Tsohuwar Matar Jarumi Adam Zango Maryam Ab Yola ta Samu Karuwa Har anyi Suna Allah Ya raya

Masha’Allah Tsohuwar Matar Jarumi Adam Zango Maryam Ab Yola ta Samu Karuwa Har anyi Suna Allah Ya raya
Tsohuwar Jarumar Kannywood Kuma Tsohuwar Matar fitaccen Jarumi kuma mawaki a Masana’antar Kannywood Adam A Zango ta samu Karuwa a sabon Auren da tayi a Maiduguri.
Jarumar ita wallafa hotunan sunan a shafinta na TikTok Allah Ya raya Ameen