Labarai
Masha’Allah Matashi Goni Alhassan Ya Kammala Runuta Alkur’ani Mai girma Yana Bukatar Addu’ar Yan Uwa.

Masha’Allah Matashi Goni Alhassan Ya Kammala Runuta Alkur’ani Mai girma Yana Bukatar Addu’ar Yan Uwa.
Goni Alhaji Alhasan ya kammala rubuta Al-Qur’aninsa guda biyu Yana neman Addu,a wajen yan uwa Ahlul Qur’an Allah ya sanya Albarka ya bamu Albarkacin Al-Qur’ani. 🤲🏽💖
Daga shafin✍🏻 Mu Koma Tsangaya