Labaran Kannywood

Masha’Allah Abin Alfahari Yadda Yayan wasu Jaruman Kannywood Suka Sauke Alkur’ani Mai Girma

Wannan abu ya kasance abun Alfahari ga dukkan wani uba ko uwa da danta ya taka wannan mataki a rayuwarshi, anan wasu Jaruman Kannywood ne yayin da sukaje taya yayansu murnar sauke Alkur’ani mai girma da sukayi.

Kalli Cikakken bidiyon Anan 👇

Jaruman sun cika da farin ciki marar adadi kuma sunyi godia ga Allah daya nuna masu wannan rana tun suna raye hakan yasa suka wallafa hotunan yayayen nasu a Shafukan su na sada zumunta domin tayasu murna.

Kalli cikakkiyar vedion taron anan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!