Labaran Kannywood

Maryam Yahaya ta janyo sabon kace nace a shafukan sada zumunta

Fitacciyar Jaruma a masana’antar Kannywood Maryam Yahaya ta bayyana wasu hotunan ta da kuma bidiyon ta wanda ta dauka yayin data kai ziyarar bude ido a kasar Dubai.

Sai dai hotunan nata sun bar baya da kura domin kuwa ta bayyana surar jikin ta ba tare da ta sirrin ta ba,wands hakan ya jawo magana iri-iri a ciki da wajen masana’antar.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu a koda yaushe mungode.

https://youtu.be/VYZgwLSYvpg

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!