Uncategorized

Martanin Tsohon Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi Akan kashe Hanifa,Yace A Kashe mutumin a bainar jama’a domin ya zama darasi ga eaeasu

Tsohon Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi ya nuna bacin ranshi akan Malamin daya kashe dalibarsa Hanifa, Sarkin ya bayyana cewa a kashe mutumin a bainar jama’a domin hakan ya zama izina ga yan baya da suke sha’awar aikata hakan.

Ga dai cikakken bidiyon anan kasa 👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!