Sharhin Kannywood
Manyan Jaruman Kannywood “Yan Boko Da Sukayi Bautar Kasa – Labarai.com.ng
Hotunan wasu taurarin a cikin masana’antar Kannywood da sukayi karatu mai zurfi wanda hakan yakai har suka kammala matakin karatun su na Degree.
A cikin jaruman sun hada da;
1- Ali Nuhu
2- Rahama Sadau
3- Dan Musa
Da dai sauran jaruman da zamu kawo muku bidiyon su harma da hotuna anan kasa.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa ๐๐๐๐๐
Www.labarai.com.ng