Labaran Kannywood
Manyan Jaruman Kannywood Lokacin Suna Kananan Yara – Labarai.com.ng
mai iko, kamar yadda kowa yake tasawa daga yaro har ya zama babba.
A yau mun zakulo muku wasu daga cikin manyan jaruman Kannywood wanda ake ji dasu lokacin suna shekarun yarinta.
Allah
Cikin Jaruman dai sun hada da jaruma Fati Washa,Aisha Tsamiya,Sadik Sani Sadik da dai sauran su.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇
Www.labarai.com.ng