Labarai/Addini

Malam Abduljabbar Kabara Na Fama Da Aman Jini Sakamakon Gubar Da Aka Bashi

Wani labari dake shigo mana yanzu shine,Malam Abduljabbar Kabara yana fama da matsananciyar rashin lafiya wadda ta haifar da yake zubar jini a gidan yari dake garin Kano.

Kamar yadda shafukan ‘Ashabul Khafi’ suka fitar sun bayyana ana zargin guba aka bawa Shehin Malamin.
Ga sanarwar da suka fitar kamar haka.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!