Malala
Malala Tayi Aure Magana Kuma Ta Kare – Labarai.com.ng
Matashiyar data karbi lambar yabo ta duniya wato ‘Nobel Laureate‘ Malala Yousafzai tayi aure.
Shahararriyar matashiyar mai rajin kare hakkin ilimin mata a Duniya,Malala Yousafzai ta amarce,Malalar ta auri wani matashi mai suna Asser A Bermingham dake Kasar Ingila.
Ga dai hotunan Auren Malala din kamar haka:
Www.labarai.com.ng