Uncategorized

Majalisar Malaman Jahar Kano Sunyiwa Ibrahim Kalil Juyin Mulki – Labarai.com.ng

 Majalisar Malaman Jahar Kano Sunyiwa Ibrahim Kalil Juyin Mulki


A wani sabon Labari da yake shigo mana yanzu,Majalisar Malaman Jihar Kano sun tsige Malam Ibrahim Kalil a matsayin sa na Shugaban Majalisar malaman Kano.


Sun bayyana cewa Malam Ibrahim Kalil din sun kamashi da hannu dumu-dumu wajen shiga siyasa da Kuma rashin biyayya ga gwamnatin Kano karkashin jagorancin Mai Girma Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje.


Tuni dai suka nada Malam Abdullahi Saleh Pakistan a matsayin Shugaban Majalisar Malaman Kanon.


Daure ka tura izuwa abokanku ta hanyar 👇👇👇

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!