Labarai
Maimartaba Sarkin Karaye, Alhaji (Dr) Ibrahim Abubakar dauke da makarar wata mamaciya yayin jana’izarta a masarautar Karaye.

Maimartaba Sarkin Karaye, Alhaji (Dr) Ibrahim Abubakar dauke da makarar wata mamaciya yayin jana’izarta a masarautar Karaye.
Wannan abune da ba’a saba ganin sarakunan kasar Hausa nayi ba.

Ko menene alakar maimartaba da Mai mutuwar, ba shine abin kallo ba. Maimartaba Sarki ya nuna saukin kai da kuma kaskantar da kai ga Allah.
Allah ya taimaki sarki da masarautar Karaye.