Labaran Kannywood

Mai Gabatar Da Shirin Gari Ya Waye Zata Angonce – Labarai.com.ng

 Mai gabatar da Shirin nan mai farin jini na Gari Ya Waye a tashar Talabijin ta AREWA24 Naomi David zata angwance.

Za’a gudanar da shagalin bikin ne a 18 ga watan Disambar da muke ciki.

Mai gabatar da Shirin ta bawa mutane da dama mamaki harma da sauran abokan aikin ta.

Ga wasu kadan daga cikin hotunan kafin auren nasu.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!