Uncategorized
Lai Mohammed ya ce Gwamnatin Buhari tana ƙoƙari a fannin tsaro.
Ministan yada Labarai a Nigeria wato, Alhaji Lai Mohammed ya bayyana cewa Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari tana ƙoƙari a Nigeria ta fannin tsaro.
Lai Mohammed ya bayyana haka ne yau Laraba yayin wani jawabi na musamman da ya sanar ga yan jaridu a babban birnin tarayya Abuja.
Lai Mohammed ya ce, “lamarin rashi tsaro abine mai mutuƙar wahala kafin a shawo kansa, amma Gwamnatin Buhari tana ƙoƙarin a ɓangaren yaƙi da ta’addanci.
Www.labarai.com.ng