
Tuni dai abun ya zama rigima dai duka daga tsagunan Kannywood din,a inda wasu suke kare Ladin Cima da Naziru Sarkin Waka,yayin da wasu kuma suna tsagin Su Ali Nuhu.
Tuni dai cikin rashin tsoro Ali Artwork ya fito gaba gadi ya fasa kwai mai mugun wari,zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇