Videos
LABARINA SEASON 7 EPISODE 2

Kamar yadda aka saba tun bayan hutun dogon zango da aka tafi na shirin LABARINA SEASON 7 ana haska shirin ne a duk ranar Juma’a.
Haka ma wannan karon ba’ayi kasa a gwiwa ba,an saka muku shi,ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!
