Allah Yayiwa fitaccen jarumin Kannywood Sani Garba SK Rasuwa a yau Laraba 15 ga watan Disambar da muke ciki,Allah yajikansa yasa ya huta. Www.labarai.com.ng