Labarai

Kyawawan Hotunan “Yar Gwamnan Bauchi Tare Da Wanda Zata Aura – Labarai.com.ng

Kyawawan hotunan diyar Gwamnan Jihar Bauchi kenan,hotunan sun dauki hankula sosai da sosai hakan ne ma yasaka mutane suke yabon hotunan sosai,sai dai a wani bangaren wasu suna ganin hakan bai dace ba ace “yar malam Bahaushe ce take yin irin wannan shigar har kuma wanda zata aura wanda ba’a biya sadaki ba ace yana daukar ta harma da hoto suna sumbatar juna,haka dai idan baku manta ba ko a watannin baya da aka gudanar da bikin Zahra Nasir Ado da dan mai girma Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari haka aka dinga yabon hotunan tare da kuma sukar su a gefe guda.
Shin ya kuka ga hotunan sun burge ku kuwa?

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!