Labaran Kannywood
Kyawawan Hotunan Jarumi Sadik Sani Sadik Tare Da Iyalansa A Wajen Shakatawa ~ Labarai.com.ng
Kyawawan hotunan fitaccen jarumin finafinan Hausa na Kannywood Sadik Sani Sadik tare da iyalansa a wajen shakatawa wanda wasu sukafi sani da suna Beach a Turance.
Hotunan jarumin sun matukar burge masoyansa harma da abokan sana’arsa.
Ya kukaga Hotunan kuwa?
Www.labarai.com.ng