LABARINA SEASON 4 EPISODE 4

Kyawawan Hotunan Jarumi Nuhu Abdullahi Wanda Wasu Suka Sani Da Mahmud A Shirin LABARINA Series

Kyawawan fitaccen jarumin Kannywood Wanda duniya ke yayi,Nuhu Abdullahi yana daya daga cikin jaruman Kannywood wanda Allah ya daukaka su ba tare da sunyi shekaru masu yawa ba acikin masana’antar,jarumin ya iya acting matuka gaya,yana yawan burge masu kallo acikin finafinan sa.
Shin wana fata zaku yiwa jarumin?

 

Www.labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!