Uncategorized

Kwankwaso yana jagorantar taron ficewa daga jam’iyyar PDP a Abuja.

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yana kan jagorantar taro a babban birnin tarayya Abuja.

Taron dai ya samu halartar wasu daga cikin manyan ƴan siyasa a Nigeria, tare da tsoffin Gwamnanoni da suka haɗa da Liyal Imoke, Saminu Turaki, Murtala Nyako da kuma Sanata Rufa’i Hanga.

Koda yake, harkawo yanzu ba’a tabbatarda haƙiƙani ko kuma musabbabin taron ba. Wanda wasu suka fara harsashen cewa Kwankwaso yana shirin fita daga jam’iyyar PDP ne.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!