Opportunities
Kwamfanin Coca-Cola zai bayarda tallafi ga matasa da mata 20,000 a Jihar Kano.
Gidauniyar Coca-Cola tare da hadin gwiwar Gidauniyar Whitefield zasu tallafawa mata da matasa 20,000 a Jihar Kano.
Yayin magana tare da kaddamar da tallafin, shugaban Gidauniyae Whitefield mai suna Fummi Johnson ta bayyana cewa akwai shirin na musamman domin fadada tallafin zuwa mutane dubu 60,000 daga 20,000.
A cewarta, kawo yanzu Gidauniyar Coca-Cola da Whitefield sun tallafawa matasa da mata akalla 87,260 a fadin Nigeria.
Ga masu sha’awar yin rijista zasu iya shiga http://www.whitefieldfoundation.ng domin yin rijista.
Www.labarai.com.ng