Tarihi

Ku kalli yadda turawa masu yawon buɗe idanu suke kallon ƙaramin yaro daga Afrika a cikin keji a a shekarar 1958؛

Turawa a shekarun baya, kafin samun ƴancin -kai. sukan ɗebi iyalansu domin zuwa gidajen da ake ajiye ƴan Afrika tare da biyan kuɗi suna kallonsu kamar namun-daji.

Wannan al’amarin ya faru a sassa daban-daban na nahiyar Turai. Musamman ma aka buɗe gidan ajiye ƴan Afirka domin zuwa kallonsu ana biyan kuɗi a birnin Brussels na ƙasar Belgium.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!