Labaran Kannywood
Trending
Kotu Ta Yankewa Sadiya Haruna Hukuncin Zaman Gidan Maza Na Tsawon Wata Shida

Tuni dai wata kotu a jihar Kano ta tura keyar fitacciyar jarumar nan ta Kannywood kuma shaharararriya a shafukan sada zumunta,Sayyada Sadiya Haruna hukuncin zaman gidan yari har na tsawon wata 6.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bayanin a cikin bidiyon da zamu kawo muku anan kasa.
Source: YouTube/AlfurqanTa’alimTV