Uncategorized
Kotu ta yankewa Jaruma Sadiya Haruna hukuncin wata 6 a gidan yari.

Kotu a garin Kano, ta yankewa Sadiya Haruna hukuncin wata shida ba tare da zaɓin tara ba a gidan yari.
Kotun tayiwa Sadiya wannan hukuncin ne bayan samunta da laifin ɓatawa Jarumi Isa A Isa suna.
Inda ta halaƙantashi da Luwadɗi, Zina, Kawalci haɗi da kiransa Shege tare da wasu kalamai mara daɗi da ta jefesa dashi a shatinta na Instagram.