Labaran Duniya
Ko yau na hadu da Buhari zance masa ya karasa kasheni a cewar Zakzaky

Fitaccen malamin shi’ar nan na Najeriya Sheikh Ibrahim El Zakzaky ya bayyana shafin BBC Hausa cewa ko a yau ya hadu da Buhari shugaban kasar Najeriya ko kuma gwamnan jihar kaduna Nasir El Rufai zaice musu su karasa ladan su su karasa kashe shi domin daman niyyar da sukayi kenan tun daga farko.
Kuma ya bayyana cewa Allah sai yayi musu hisabi a Tsakanin su domin sun zalince shi.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇👇👇👇