Labaran Kannywood

Ko Mansura Isah zata koma film ne? Jarumar ta gwada basirar ta a acting kalli fa

Fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood wadda a yanzu tafi shura wajen shirya finafinai Mansur Isah tsohuwar matar sani Danja.

Mansura Isah ko a kwanakin baya ta shirya finafinai irin su Fanan,Akeela da dai sauran su, jarumar ta bayyana ne a sahar TikTok tana gwada basirar ta ta acting bayan shekaru 14 rabonta data gwada yin hakan.

Sai dai hakan ya Matukar bada mamaki wanda yasa wasu suke ganin jarumar da yiwuwar sana’ar zata koma gadan-gadan.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!