Labaran Duniya

Kim Jong Un ya haramta yin dariya na tsawon kwanaki 11 a ƙasar Koriya ta Arewa.

 Shugaban ƙasar Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya haramtawa yan ƙasarsa yin dariya, shan giya ko kuma gudanar da duk wani abu da yake nuna farin cikin na tsawon kwanaki 11.

Wannan mataki ya tabbata ne biyo bayan biki na musamman da ake shirin gudanarwa a ƙasar ta Koriya ta Arewa domin tunawa da tsohon Shugaban ƙasar wato marigayi Kim Jong II.

Tsohon shugaban ƙasar wanda shine mahaifi ga Shugaban ƙasar a halin yanzu Kim Jong Un ya mulki ƙasar ta Koriya ta Arewa daga alif 1994 zuwa 2011.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!