Wakokin Hausa

Kawu Dan Sarki Ribar So Audio – Download Anan

Sabon fasihin mawaki mai suna Kawu Dan Sarki ya saki Sabuwar wakar shi mai suna Ribar So a yau Lahadi 30 ga watan Junairun shekarar 2022.

Mawakin ya kwana biyu ana fafatawa dashi a cikin sabgar waka,sai dai da yake mawakin haziki ne baiyi kasa a gwiwa ba har sai da Allah ya nuna mishi nashi lokacin,wakokin tauraron mawakan na shekarar 2022 Kawu Dan Sarki sun fara Shahara ne a dandalin sada zumunta na TikTok,a inda mutane dubunnai suke dora wakokin shi a kullum suna nishadantuwa dasu.

BA tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakkiyar wakar ta kawu Dan Sarki mai suna Ribar So 2022 anan kasa 👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!