Sabon bidiyon wakar mawakin nan da ake yayi mai suna Kawu Dan Sarki,wakar mai lakabin ‘In Gallo’ sai dai wakar mutane da dama suna fadin cewa anyi iskanci a ciki duk dai cewa ba yaren Hausa bane baki daya a cikin baitukan domin kuwa an surka da Filatanci.
Zaku iya kallon cikakkiyar wakar anan kasa.